Gwamnatin Tarayya ta ce tana aiki don rage hauhawar farashi kayayyaki zuwa ƙasa da kashi 10 cikin 100, in ji mai magana da yawun Shugaban Ƙasa, Bayo Onanuga. Onanuga ya ce gwamnati na ɗaukar wasu ...
Gwamnatin Jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, ta biya jimillar kuɗi har Naira biliyan 10.32 (N10.32bn) a matsayin haƙƙoƙin ...
LABARAI MASU NASABA Sin Na Aiwatar Da Matakan Shigewa Sahun Gaba A Fannonin Kimiyya Da Fasaha Matakin Sin Na Gabatar Da Sunan ...
LABARAI MASU NASABA Sin Na Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Sayarwa Yankin Taiwan Makamai Fina-Finan Kasar Sin Sun Ingiza ...
LABARAI MASU NASABA Kudaden Shiga Na Fina-Finai a Lokacin Hutun Ranar Kasa Na Shekarar 2026 Sun Kai Yuan Biliyan 1.165 ...
Kamar a yau ne tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya naɗa Ambassada Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin Sarkin ...
Rundunar ’yansandan Jihar Yobe ta kama wani yaro ɗan shekara 13 bisa zargin cinna wa gidan mahaifinsa wuta a Rugan Badali, a ...
Hukumar Hisbah ta Jihar Yobe ta sanar da cafke wasu mata shida a yayin wani sumame na musamman da jami’anta suka kai domin ...
Jam’iyyar NDC a Jihar Zamfara ta soki Gwamna Dauda Lawal kan tafiyarsa zuwa Habasha bayan wani mummunan hari da aka kai a ...
Ɗan Majalisar da ke wakiltar mazaɓar Gada/Goronyo a Majalisar Wakilai, Hon. Bashir Usman Gorau ya ce zai riƙa biyan ...
Rundunar Sojojin Saman Nijeriya (NAF) ta tabbatar da cewa ɗaya daga cikin jiragenta masu saukar ungulu (helikopta) ya yi ...
A kowace kaka ta siyasa a Nijeriya, masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood kan rikiɗe zuwa wani babban dandamali ...